Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Tsarin shugabancin kungiyar Taliban

Kungiyar Taliban ta hade wuri guda bayan da ta samu sabon shugaba Mullah Akhtar Mohammad Mansour. An sanar da sunansa a matsayin shugaba 'yan makonni bayan rasuwar Mullah Mohammad Omar. Binciken da BBC ta gudanar ya nuna irin yadda tsarin shugabancin kungiyar yake.