bangui
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Sabon rikici ya barke a Bangui

Rikicin kabilanci da addinin da aka yi a babban birnin Afirka ta Tsakiya a karshen makon jiya ya yi sanadiyar mutuwar a kalla mutane 25 people da jikkatar mutane da dama. Jami'ai sun sanya dokar hana fita bayan kisan da aka yi wa wani Musulmi ya janyo taho-mu-gama tsakanin musulmi da kiristoci. A wannan rahoton, Nasidi Adamu Yahaya ya bayyana mana yadda rikicin ya ki ci ya ki cinyewa a birnin na Bangui: