Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Rashin kai daukin gaggawa bayan afkuwar hadari

A lokuta da dama dai jamaa a galibin kasashen Afrika kan yi korafi game da rashin kai dauki cikin gaggawa idan wani hadari ko bala'i ya auku.

A jerin rahotannin da za mu kawo ma ku kan ayyukan agajin gaggawa, yau wakilinmu Is'haq Khalid, ya duba mana yadda ake amfani da motocin daukar marasa lafiya, watau ambulance wajen aikin ceto a Nijeriya, ga kuma rahotonsa