Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Mutane na ci gaba da neman 'yan uwansu a Saudiyya

Har yanzu daruruwan jama'a na ci gaba da neman 'yan uwansu, fiye da mako guda bayan hallakar mahajjata akalla dari takwas, a turmutsitsi a Saudiyya.

Akwai rudu game da ainihin yawan mutanen da suka rasun a Mina. Kasashe da dama na cewa, adadin ya zarta haka nesa ba kusa ba.

Ga Alhaji Diori Coulibaly da karin bayyani: