Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Oktoba: Watan zabuka a kasashen Afrika uku

Watan Oktoba na da mahimmanci ga demokuradiyyar Afrika, inda za a yi zabe a kasashe uku a nahiyar.

A wannan bidiyon, sashin Afrika na BBC ya duba mana yadda lamarun zabe suke a kasashen Guinea da Ivory Coast da kuma Tanzania.