Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Shin mata na da 'yanci a Uganda ?

'Yan sanda a Uganda sun yi amfani da hayaki mai sa kwalla domin tarwatsa wasu mata da ke maci zuwa ginin Majalisar dokokin kasar. Suna zanga-zanga ne domin nuna adawa da cin zarafin jamaa da suka ce 'yan sandan na yi. Ga dai rahoton Jimeh Saleh.