Kokarin kulla dangantaka tsakanin Afrika da India

Kokarin kulla dangantaka tsakanin Afrika da India

Firai ministan India, Narendra Modi, ya yi kiran da a bullo da wata sabuwar dangantaka tsakanin Indiar da Afirka. Yana magana ne a farkon wani babban taro na shugabannin kasashen Afruka fiye da 50 a Delhi domin tattauna batun kasuwanci da India. Ana dai kallon taron a matsayin wani yunkuri daga India na kyautata huldarta da Afruka. Ga dai Abdullahi Tanko Bala da karin bayani