Halin da 'yan gudun hijira ke ciki

Wasu da rikicin Boko Haram ya raba da muhallansu a Najeriya

Asalin hoton, Nigeria Army

A Najeriya dubban jama'ar yankin arewa maso gabashin kasar da rikicin Boko Haram ya tilastawa yin gudun hijira suna rayuwa cikin mawuyacin hali a sansanoni dake jihohin da rikicin yafi shafa, wato Adamawa, da Borno da kuma Yobe