Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Jirgin Rasha ya yi hadari a Sinai

Wani Jirgin saman Rasha dauke da fasinjoji 224 ya fadi ya fadi a tsibirin Sinai a kasar Masar.

Masu aikin ceto sun gano tarkacen jirgin a wani yankin tsaunuka a tsibirin na Sinai.

Ga Abdullahi Tanko Bala dauke da rahoton.