Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Somalia: An kashe 'yan Al Shabaab 50

Mahukunta a Somalia sun ce an kashe masu tayar da kayar baya na kungiyar al-Shabab su fiye da hamsin a yayin wata gwabzawa da akayi a kusa da kan iyakar kasar da Habasha.

Ga Aisha Shariff Bappa da karin bayani.