Mayakan Al-shabab
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

An kai hari wani Otal a Somalia

Akalla mutane 15 ne suka rasa rayukansu, a wasu tagwayen hare-hare da a kai a cikin moto a babban Otal din babban birnin kasar Somalia Mogadishu. Rahotanni sun bayyana cewa akwai fitattun mutane a cikin wadanda lamarin ya rutsa da su. Ga rahoton Badriyya Tijjani Kalarawi.