Monica Makeya Dzonzi
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Shirin Matan Afrika kashi na biyar

A kashi na biyar na irin rahotannin da mu ke gabatar maku na gwarzayen matan Afirka da ba sanannu ba sosai.

A yau Monica Makeya Dzonzi ce, mai kula da wata cibiyar koya wa matasa sana'o'i a birnin Blantyre na Malawi.

Kuma jakadiyar matasa ce a kungiyar UNICEF. Monicar ta sha wahala a rayuwarta kafin ta kai wannan matsayi.