Matsalar ƙarancin mai a Nigeria
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Ƙarancin Mai a Nigeria

A Nigeria yanzu haka wasu sassan ƙasar suna fama da ƙarancin mai. Wannan na faruwa ne duk da cewa, gwamnatin tarayya ta amince a biya dillalan man petur kudin tallafin mai naira biliyan 413 da suka bi bashi. To ko me yasa matsalar ƙarancin mai ta ki ci, ta ki cinyewa a Najeriya?