Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Hollande:Harin Paris tsokana ce ta yaki

Shugaban Faransa Francois Hollande ya baiyana harin da wasu yan bindiga masu da'awar jihadi suka kai a Paris da cewa tsokana ce ta yaki. Ya ce za su dauki dukkan matakan da suka dace domin kare kasar.