bama
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Wane hali mutane suke ciki a Bama ?

Rundunar sojan Nigeria na ci gaba da korar 'yan Boko Haram daga yankunan da suka kama.

Daya daga cikin garuruwan da sojojin suka kwato kawo yanzu shi ne Bama, gari na biyu mafi girma a jahar Borno.

'Yan Boko Haram din sun rike garin na tsawon watanni.

Bashir Sa'ad Abdullahi na daga cikin tawagar gwamnati da manema labarai da ta ziyarci Bamar, ga kuma rahotonsa: