Nigeria Food,  African cuisine
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Abincin 'yan Afrika a London

'Yar Nigeria wacce ke zaune a Biritaniya, Nky Iweka ta bar aikin ofis inda ta bude shagon abinci a London. Hakan ya sa take samun masu siyan abinci a tsakanin al'ummomi daban-daban na duniya.