Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Chelsea ta raba gari da Jose Mourinho

Labarin da ya fi jan hankalin ma'abuta wasan kwallon kafa a duniya shi ne na korar manajan Chelsea, Jose Mourinho.

Wannan ne karo na biyu da aka sallame shi daga kulob din, kuma korar ta zo ne watanni 7 bayan Chesean ya lashe gasar Premier.

A wata sanarwa, kulob din ya gode ma shi bisa aikin da ya yi, amma ya ce sakamakon wasannin da ya buga a bana bai gamsar ba.

Ga nazarin da Aliyu Abdullahi Tanko ya yi mana