Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Wasa kwakwalwa 2015

Shekarar nan ta kasance mai cike da tarihi a Afrika, amma shin me za ku iya tunawa ?

Gwada ko za ka iya tuna manyan labarai 12, a cikin wasa kwakwalwa da BBC Afrika ya shirya kan 2015.

Latsa nan domin sanin ko ka cinka daidai.