blatter platini
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Blatter da Platini sun shiga tsaka mai wuya

An haramta wa Sepp Blatter da Michel Platini, biyu daga cikin mutanen da suka fi karfin fada a ji a kwallon kafar duniya, shiga duk wata haraka da ta shafi wasan, na tsawon shekaru takwas.

Wata kotu da FIFA ta kafa, ta ce yadda Blatter ya sa aka biya Platini dala miliyan biyu a 2011, ya sabawa ka'idojin Hukumar. Dukan mutanen 2 dai sun ce za su daukaka kara.

Ga dai Abdullahi Tanko Bala da karin bayani. Sai dai akwai haske mai yawa na daukan hoto a cikin rahoton: