Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Shin wacce kasa ce al'ummarta ke saurin tsufa ?

Wani bincike da Bankin Duniya ya gudanar, ya nuna cewa al'ummar China na tsufa cikin sauri, fiye da ta kowacce kasa a duniya.

Sai dai kasar na fuskantar babban kalubale wajen kula da tsofaffi. Akwai karancin gidajen kula da tsofaffi a kasar da kuma rashin ingancin kulawar.

Ga dai rahoton Badariyya Tijjani Kalarawi.