Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Taba Kidi Taba Karatu 27/12/15

A filin Taba Kidi Taba Karatu na wannan makon, Aliyu Abdullahi Tanko ya zanta da Anas Armaya'u Anas, dan jaridar nan na kasar Ghana da ya bankado badakalar cin hanci da rashawa a kasar.