Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Labaran Talabijin

Sashen Hausa na BBC ya fara gabatar da shirin talabijin a ranakun Litinin zuwa Juma'a na kowane mako.

Za ku iya kallon wannan sabon shiri ta hanyar abokan kawancenmu kamar haka:

  • Adom TV, Accra, Ghana. (Masu Joy TV a Nigeria na iya kallo). Karfe 8 na dare (GMT).

Muna ci gaba da kokarin kulla 'yarjejeniya da wasu abokan kawancen domin kawo muku wannan sabon shiri ta gidajen talabijin din su.