Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kun san makudan kudin da ake kashewa a bikin Hausawa?

Biki, biki! Biki dangin shegali. Bikin aure a kasar Hausa ya dauki wani sabon salo a kan yadda ake kashe makudan kudade wajen aiwatar da shi. Hakan ya sa al'amarin ya zama tamkar gasa a tsakanin al'umma, musamman masu hali, don ganin sun yi shagulgulan biki na kece raini. Halima Umar Saleh ta yi nazari a kan wannan al'amari ga kuma rahotonta daga Abuja.