Thato Kgatlhanye
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Shirin BBC na matan Afrika kashi na biyu

Barkanmu da saduwa a cikin kashi na biyu na shirye-shiryenmu na musamman a kan matan Afrika.

Cikin makonni takwas masu zuwa za mu kawo maku rahotanni a kan mata masu sana'o'i a Afrika na wannan zamani.

Mata kmar irin su Thato Kgatlhanye ta kasar Afrika ta Kudu wadda ta mayar da hankali wajen tabbatar da cewa kowanne yaro cikin al'ummarta zai iya mallakar jakar makaranta mai saukin farashi da kuma karko.