Ci da gumin yara a Uganda

Ci da gumin yara a Uganda

Bayan ziyarar da Paparoma Francis ya kai Afrika a kwanan baya, yawan mabiya darikar Katolika ya cigaba da karuwa a nahiyar.

Paparoman ya ce yana so ya kawar da matsalar ci da gumin yara a ko'ina.

Sai dai wani bincike da BBC ta gudanar, ya gano wasu yara da shekarunsu bai zarta 14 ba, suna aiki a gonakin noman ganyen shayi a Uganda, kuma gonakin, mallakin Cocin Katolika ne.

Ga dai Aichatou Moussa da karin bayani: