Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

'Yan Boko Haram sun sace min 'ya'ya takwas

Daya daga cikin masu dafa abinci a wannan sansanin sunanta Malama Modu, wacce har yanzu ba ta san makomar mijinta da ‘ya’yanta takwas ba.

An sace wasu daga cikin ‘ya’yanta a gidansu da ke garin Bama sannan ‘yan Boko Haram din suka sace sauran a makaranta.