Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Me kuka sani game da mahaifar Sardauna ?

Haruna Shehu Tangaza ya yi tattaki zuwa garin Rabah, mahaifar Sir Ahmadu Bello Sardauna inda ya yi muna nazari kan irin tasirin da fitowarsa daga garin ta yi ga rayuwar al’ummar yankin da kuma yadda suka ji da samun labarin kashe shi ga kuma rahoto na musamman da ya aiko muna.