Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Halin da 'yan gudun hijirar Boko Haram ke ciki

Kawo yanzu sojojin Najeriya sun kori 'yan Boko Haram daga galibin yankunan da suka kama a arewa maso gabacin kasar. Rikicin ya sa dubun dubatar jama'a gudun hijira a ciki da wajen kasar.

Duk da cewa wasu 'yan kalilan sun soma komawa yankunan da aka kwato, to amma dayawa suna fargabar komawa gidajen nasu.

A kwanakin baya, Ishaq Khalid ya ziyarci jihohin Borno da Adamawa inda akasarin 'yan gudun hijirar suke: