Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

An kama 'yan Nigeria masu fataucin jama'a a Spain

'Yan sandan Spain sun ce suna ci gaba da bincike a kan daya daga cikin kungiyoyi mafi girma na masu fataucin Bil adama a Turai.

Kungiyar, wadda 'yan Najeriya ne suka kafa ta, ta yi fataucin daruruwan mata zuwa kasar ta Spain, tare da tilasta ma su yin karuwanci.

An dai bukaci BBC da ta jinkirta watsa wannan rahoto na musamman domin kare lafiyar maatan da suka bada bahasi a kotu.

Ga dai Aichatou Moussa da karin bayani