Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Zika: Uwa ta bude dandalin WhatsApp a Brazil

A yayin da ake yaki da cutar Zika a kasar Brazil, wata uwa tana bayar da gudunmuwa a nata bangaren.

Viviane Lima tana da 'ya'ya mata biyu masu cutar Zika watau 'Gilu'

A lokacin da cutar ta barke a makonnin da suka wuce, sai ta bude dandalin WhatsApp domin fadakar da jama'a.