Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Asibiti a tsakiyar teku a Bangladesh

A yawancin biranen da ke gabar teku a kudancin Bangladesh, babu wadatar abubuwan more rayuwa, kuma yankin na fuskantar masifu, irinsu ambaliyar ruwa daga teku.

Al'ummomin yankin ba sa samun taimakon asibitin da ya kamata. To sai dai wata kungiyar agaji ta bullo da wata dubara, ta taimaka wa mazauna wurin, ta fuskar lafiyar.

Ga Mohammed Kabir Mohammed da karin bayyani: