ethiopia drought
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Mummunan fari a kasar Ethiopia

Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya, Ban Ki-moon, ya ziyarci wani yanki mai fama da fari a Ethiopia, da zummar janyo hankalin kasashe kan matsalar yunwar da ke dada kamari.

Fiye da mutane miliyan goma ne ke fama da karancin abinci yayin da ake fuskantar farin, wanda yana daya daga cikin mafi muni a cikin shekaru da dama.

Ga Jimeh Saleh da karin bayyani: