Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Buhari ya yi jawabi ga majalisar dokokin Turai

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi gargadi cewa rikicin da ake fama da shi a Libya yana zamowa wata babbar barazana ga Afrika da Turai.

Da yake jawabi a gaban majalisar dokokin tarayyar Turai a Strasbourg, shugaba Buhari ya yi magana a kan yadda ake baje kolin makamai a kudancin Libya, al'amarin da ke shafar dukkan yankin da ya hada har da Najeriya, wadda ita ma ke yaki da kungiyar Boko Haram.

Ga rahoton Suwaiba Ahmed