Jamila Mayanja
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Mace mai wanki da guga a Uganda

A ci gaba da shirinmu a kan matan Afrika, wanda ke duba mata takwas da ke kokarin taka rawar gani a harakar kasuwanci, yau za mu ji ta bakin Jamila Mayanja ce, da ke Kampala.