Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kungiyar kwadago ta yi zanga-zanga a Abuja

A Najeriya, kungiyar kwadago ta gudanar da zanga-zanga a duk fadin kasar domin nuna adawa da karin kudin wutar lantarki a kasar.

A farkon wannan watan ne dai kamfanonin rarraba wutar lantarkin a Najeriyar suka sanar da yin karin na akalla kashi 45 ciki dari, matakin da 'yan kwadagon suka bayyana da cewa ci-da-gumin-talaka ne.

Ga dai Haruna Tangaza da karin bayani daga Abuja: