Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Boko Haram: Sojoji sun sako mutane 275

Rundunar sojin Najeriya ta mika mutane 275 ga gwamnatin jihar Borno, wadanda aka kama tun farko bisa zarginsu da kasancewa 'yan Boko Haram.

An mika wa gwamna Kashim Shettima mutanen ne bayan da sojoji suka tantance su, aka tabbatar basu da hannu a ayyukan ta'addanci.

Kakakin gwamnan Borno, Malam Usman Kumo ya yi wa BBC karin bayani: