Zaben baya a Nijar
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

shirin zaben Niger

A ranar Lahadin 21 ga watan Fabrairu za a gudanar da zaben shugaban kasa dana majalisun dokoki wadanne shirye shirye aka yi domin gudanar da zaben cikin gaskiya da adalci? Wadanne matsaloli ne ake gani tattare da zaben kuma ta yaya za'a shawo kan su domin ganin an yi zaben lami lafiya?