Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Tauraruwa mai shekara biliyan 1.2 ta fashe

Hukumar binciken sararin samaniya ta Nasa ta saki hoton fashewar wata katuwar tauraruwa wadda ta fi rana girma.

Gilashin ganin kwayar zarra na Kepler ne dai ya dauko hoton, a karon farko.

Wasu 'yan sama da jannati sun yi bincike kan hasken da gilashin na Kepler ya dauka a kowane minti 30, tsawon shekara uku.