Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda na kusa zama 'yar kunar bakin wake

A kwanan nan ne abokiyar aikinmu Bilkisu Babangida, tare da wata tawagar BBC sun je garin Dikwa na jihar Borno, inda suka yi hira ta musamman da wata mata da ta tsere daga hannun boko haram din bayan sun nemi ta kai harin kunar bakin wake.

To sai dai an boye sunanta da kuma muryarta.

Ga dai Bilkisun da rahoto na musamman: