Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Masu fada aji na kaucewa biyan haraji

Takardun sirri miliyan 11 aka gano daga daya daga cikin manyan kamfanonin sirri a duniya.

Takardun da ake wa lakabi da #PanamaPapers sun bayyana yadda wasu na hannun damar shugaba Putin da Assad da Mubarak suka boye dukiyoyinsu.