Mataccen Kifi
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Mataccen Kifi

An samu dubban kifayen da suka mutu suna yawo a saman ruwa a gabar kogin Chile, inda jami'an kiwon lafiya suka kwashe tan-tan na kifaye saboda tsaron lafiya.