Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Tunawa da 'yan matan Chibok bayan shekara 2

'Yan kungiyar Boko Haram sun sace 'yan mata 279 a Najeriya ranar 14 ga watan Afrilun shekarar 2014.

Shekaru biyu bayan sace su, har yanzu ba a san inda ragowar yaran suke ba.

BBC ta ziyarci makarantar Chibok inda aka sace yaran.