Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Dalilin hana shigar da shinkafa Nigeria

Hukumar custom, mai kula da harkokin shigo da kayayyaki a Najeriya, ta yi karin haske akan dalilan hana shigo da shinkafa daga iyakokin kasar.

Controller na tarayya mai kula da kudu maso yammacin kasar, Muhammad Dahiru Umar, ya yi wa wakilinmu na Legas Umar Shehu Elleman karin bayani a kan dalilin daukar wannan mataki da kuma hanyoyin da aka kebe in har ana son shigo da shinkafar.