Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ranar Hawan Jini ta Duniya

Ranar 17 ga watan Mayun ko wacce shekara ce Ranar "Hawan Jini ta Duniya", wadda aka ware don wayar da kan al'umma game da larurar hawan-jini.

Dokta Salihu Ibrahim Kwaifa, wani kwararren likita ne, ya zo ofishinmu na Abuja ya kuma yi mana bayani game da abubuwan da ke haddasa wannan larura, da yadda za a kauce mata, da kuma yadda ake kula da kai idan an kamu da ita.