Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Dan Kanawa ya buge Nura Dogon Sani

Ibrahim Dan Kanawa daga Kudu ya buge Nuran Dogon Sani daga Arewa a turmin farko a damben gargajiya da suka yi a ranar Lahadi a gidan damben Ali Zuma da ke Dei-Dei a Abuja Nigeria.