Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Bahagon Sisco ya buge Garkuwan Horo

Wannan dambe ne da aka yi tsakanin Bahagon Sisco da Garkuwan Horo a gidan damben gargajiya na Ali zuma da ke Dei-Dei a Abuja Nigeria a cikin watan Mayu.

Kuma Bahagon Sisco daga Kudu ne ya buge Garkuwan Horo daga Arewa a turmi na biyu