Tasirin sabon tsarin CBN kan musayar kudi

Ko kun san tasirin sabon tsarin da babban bankin Najeriya CBN ya fitar kan musayar dala a kasar.