Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Tasirin kuri'ar raba gardamar Birtaniya

Shin ko kun san ta yaya kuri'ar raba gardamar da Birtaniya za ta kada don neman ficewa ko cigaba da zama a Tarayyar Turai za ta shafi Afrika?

Ku kalli wannan bidiyon.