Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

EU: Ana rarrashin 'yan Biritaniya

Mutane a kasashen Turai na sumbatar juna a matsayin wata hanya domin rarashin 'yan Biritaniya domin su ki ficewa daga tarayyar Turai.