Fatima Zahra Umar, Mawallafiyar Mujallar Jaruma
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

'An bar matan arewa a baya'

Mawallafiyar mujallar mata Jaruma a Najeriya Fatima Zahra Umar ta ce an bar matan arewacin kasar a baya a fannoni daban-daban don haka ne suka fito da hanyoyin zamani na sauya hakan. Ta yi wa Isa Sanusi karin bayani akan dalilan soma wallafa mujallar Jaruma: